Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga a gama cin abincin dare.
Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka,
1.Dandali
2.Dakin wata tsohuwa
3.Daki ko zauren dattijo
4.Dakin kwanan samari
Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki, da sauran su. Ga yar wata nan don tuna lokacin yarintar mu. haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin prona.
misalin tatsuniya
* Tatsuniyar gizo da koki
* Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.
sauke wannan app zuwa wayarku доминиране samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa.
Дан Аллах, когато ку манта куии курс на приложение wannan.
Mungode !!